iqna

IQNA

shugaban amurka
Shugaban kasar Amurka ya sanar da cewa kasar ba ta yi wa mahukuntan sahyoniyar alkawarin ba idan har kungiyar Hizbullah ta shiga cikin rikicin kasar Amurka ma za ta shiga cikin yakin.
Lambar Labari: 3490003    Ranar Watsawa : 2023/10/19

Tehran (IQNA) a yau ne aka cika shekaru ashirin da kai harin 11 ga watan satumba a kasar Amurka
Lambar Labari: 3486297    Ranar Watsawa : 2021/09/11

Tehran (IQNA) duniya na ci gaba da yin tir da harin da magoya bayan shugaba mai barin gado na Amurka suka kai kan majalisar dokokin kasar.
Lambar Labari: 3485531    Ranar Watsawa : 2021/01/07

Tehran (IQNA) al’ummar Sudan sun gudanar da zanga-zangogin nuna rashin amincewarsu da kulla alaka da haramtacciyar kasar Isra’ila.
Lambar Labari: 3485303    Ranar Watsawa : 2020/10/25

Tehran (IQNA) Ilhan Umar ‘yar majalisar dokokin Amurka musulma ta bayyana shugaban Amurka Donald Trump a matsayin mutum mai tsananin nuna wariya a tsakanin al’umma.
Lambar Labari: 3485208    Ranar Watsawa : 2020/09/22

Tehran (IQNA) Shugaban Amurka ya sanar da bude shafin alaka tsakanin masarautar Bahrain da kuma gwamnatin yahudawan Isra’ila.
Lambar Labari: 3485171    Ranar Watsawa : 2020/09/11

Tehran (IQNA) Trump ya bayyana cewa yana da kyakkyawan zaton cewa Saudiyya za ta kulla alaka da gwamnatin Isra’ila.
Lambar Labari: 3485109    Ranar Watsawa : 2020/08/21

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen larabawa ta zabi birnin Quds a matsayin babban raya tarihin musulunci.
Lambar Labari: 3482474    Ranar Watsawa : 2018/03/14

Wanda Ya Jagoranci Sallar Juma’a A Tehran:
Bangaren kasa da kasa, Ayatollah Imami ashani wanda ya jagoranc sallar Juma’a a Tehran ya bayyana cewa, Trump na hankoron ganin ya hada runduna domin tunkarar Iran, bayan shirga karya kan cwa Iran na mika makamai ga ‘yan gwagwarma a yemen domin kaiwa al saud hari.
Lambar Labari: 3482224    Ranar Watsawa : 2017/12/22

Bangaren kasa da kasa, A yayin da MDD ke shirin yin zama domin tattauna kudurin da Shugaban Amurka ya dauka na ayyana birnin Qudus a matsayin babban birnin Isra'ila, wakiliyar Amurka a Majalisar ta yi kasashen Duniya barazana.
Lambar Labari: 3482223    Ranar Watsawa : 2017/12/21

Bangaren kasa da kasa, Wata mata musulma da take aiki a fadar white house a Amurka, ta ajiye aikinta domin nuna rashin amincewa da salon bakar siyasa ta kin jinin musulmi irin ta Donald Trump.
Lambar Labari: 3481261    Ranar Watsawa : 2017/02/25

Bangaren kasa da kasa, Muhammad Majid daya daga cikin manyan limaman musulmi na kasar Amurka, a lokacin da ake ci gaba da bukin ratsuwar Trump a wata majami’ar birnin Washington ya karanta ayoyin kur’ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3481158    Ranar Watsawa : 2017/01/22